{"article":{"id":4018,"title":"NA RANTSE DA SAMA MA'ABUCIYAR MAIDOWA","slug":"na-rantse-da-sama-maabuciyar-maidowa","word":"\/uploads\/articles\/hau-THE SKY WITH ITS RETURNING SYSTEM.docx","pdf":"\/uploads\/articles\/hau-THE SKY WITH ITS RETURNING SYSTEM.pdf","mime_type":null,"type":"node","path":"\/nodes\/view\/type:article\/slug:na-rantse-da-sama-maabuciyar-maidowa","hint":"","body":"<h2 style=\"text-align: center;\"><span style=\"font-size: xx-large;\">NA RANTSE DA SAMA MA'ABUCIYAR MAIDOWA<\/span><\/h2>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">&nbsp;<\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Allah(s.w) na cewa\" na rantse da sama ma'abuciyar maidowa\"(al- tariq 11)<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Allah(s.w) na cewa\" na rantse da sama ma'abuciyar maidowa\"(al- tariq 11)<\/span><br \/> &nbsp;<br \/><span style=\"font-size: large;\"> Haqiqar ilimi:<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">sararin samaniya na maida tururin ruwa da ya tashi zuwa gareta da siffar Ruwar sama.<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Sararin samaniya na maido da abuwuwa da dama zuwa qasa bayan sun tashi daga qasan.<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Sararin samaniya na maida wasu tartsatsin haske masu kashe rayayyu nesa da qasa.<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Sararin samaniya&nbsp; na akasta sauti da amo na kusa da na nesa zuwa qasa, wato yana xaukan sauti daga qasa sannan ya maida shi qasa kaman amsa amo da sautin talfo da sauransu.<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Sararin samaniya yayi kama da madubi da take xaukan zafi, sai ta riqa kare mutum daga zafin rana, kuma kamar yadda yake kariya da dare, da za a sami tangarxa awannan tsari da komai yaya lalace da kuma rayuwa tayi wahala, ko dai saboda tsananin zafin rana ko sanyin dare.<\/span><br \/> &nbsp;<br \/><span style=\"font-size: large;\"> Fuskacin mu'ujizar:<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\"><span style=\"font-size: large;\">Ayar Alqur'ani tayi nuni&nbsp; \" da sama ma'abuciyar maidawa\" ga muhimmin sifar sama wacce take kewaye da doron qasa, wato da cewa ma'abuciyar maidawa, malamai magabata sun fassara wannan abu da ruwan sama ne kawai,sai ilimi yazo daga baya don ya zurfafa wannan ma'ana ta hanyar yadda sararin samaniya ke yin wasu ayyuka da dama na maidawa xin, ba ma kawai ruwa ba, kamar amon sauti, abin nufi da sama anan shine makarin saman da yadda ya ke tare komai don kada ya cutar da halittu, bai cin wannan aiki da yake yi da rayuwa tayi wahara a doron qasa baki xaya, saboda haka Alqur'ani ya taqaita abin da kalmar \" ma'abuciyar maidawa<\/span><\/p>\r\n<p style=\"text-align: justify;\">&nbsp;<\/p>\r\n<h2 style=\"text-align: justify;\" dir=\"rtl\"><\/h2>","excerpt":"","terms":null,"visibility_roles":"","comment_status":1,"comment_count":0,"read_counter":10098,"lft":7880,"rght":7881,"promote":1,"sticky":0,"status":1,"publish_start":null,"publish_end":null,"created_at":"2015-01-15T06:40:00.000000Z","updated_at":"2026-06-14T07:09:05.000000Z","language_id":52,"user_id":13,"author_id":760,"publisher_id":0,"category_id":5,"parent_id":4010,"books":[],"fatawas":[],"videos":[],"audios":[],"author_name":"www.eajaz.org","category_name":"Scientific Miracles","category_slug":"Scientific-Miracles","get_date":"2015-01-15","pdf_asset":"http:\/\/www.islamland.com\/uploads\/articles\/hau-THE SKY WITH ITS RETURNING SYSTEM.pdf","word_asset":"http:\/\/www.islamland.com\/uploads\/articles\/hau-THE SKY WITH ITS RETURNING SYSTEM.docx"},"translations":[],"article_books":[],"article_fatawas":[],"article_videos":[],"article_audios":[],"url":"http:\/\/www.islamland.com\/index.php\/com\/api\/articles\/na-rantse-da-sama-maabuciyar-maidowa"}