Maraba da zuwa

Islam Land

Yada musulunci cikin yaruka 140

Daya daga cikin manyan shafukan yanan gizo na Musulunci wanda suke yada Musulunci cikin yaruka sama da 140. ya kunshi dubunnan littattafai, bidiyo da kuma sauti, bugu da kari kuma da tashar Musulunci na talabijin da kuma radiyo. zaka iya yin saucin littattafai wanda aka buga kauta daga shafin ba tare da biyan kudin kawowa ba. za kuma ka iya tattaunawa kai tsaye a koda yaushe tare da daya daga cikin maluman mu domin amsa maka duk wani tambaya naka da kake dashi akan musulunci.